Ra'ayoyin Masu Saurare kan batutuwa da dama
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:19
Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu.
Ko da yake a wannan mako, masu sauraro da dama sun bayyanan ra'ayoyin su ne game da zaben Najeriya, musamman na gwamnonin jihohin kasar da aka kammala a makon da ya wuce.
Najeriya dai na daga cikin kasashen Afirka da suka yi shura a duniya, inda kusan duk lokacin da za a yi zaben kaasar, hankalin kasashen duniya kan karkata ne kan kasar.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin, tare da Oumarou Sani.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu