Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Al'ummar musulmi na shirin gudanar da bukukuwan karamar Sallah
Wallafawa ranar:
Kunna - 17:34
Yanzu haka dai al’ummar musulmi a fadin duniya sun kawo karshe azumin watan Ramadana, yayin da aka fara shirye-shiryen gudanar da bukukuwan sallah matukar aka ga jinjirin watan Shawwal.
Talla
Kasar Saudiyya dai ta tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal, wanda hakan ya nuna cewa an kammala azumin watan Ramadan a sassan duniya.
Sai dai akwai kasashen da suka bayyana cewa, za a gudanar da Idin karamar Sallah, ranar Asabar, wato 22 ga watan Afrilun 2023.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu