Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Yadda mata suka rasa manyan mukamai a siyasar Najeriya

Wallafawa ranar:

A Najeriya, kaso 96% na matan da suka tsaya takarar neman mukamai daban daban a zabukan da suka gabata ne suka sha kaye.  

Aishatu Binani
Aishatu Binani © dailytrust
Talla

A jimilce, mata dubu 1 da 553 ne suka tsaya takarar neman mukamin shugabancin kasa,gwamnoni da kuma majalisun tarayya, to sai dai 96% sun sha kashi a hannun takwarorinsu maza.  

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.