Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Kasashen afirka na kokarin sasanta Ukraine da Rasha
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:42
Shugaban Afrika ta Kudu Cyril Ramaphosa ya ce kasashen Afrika 6 na shirin yin balaguro zuwa Rasha da Ukraine don taimakawa wajen kawo masalaha a yakin da suka shafe fiye da shekara guda suna gwabzawa.
Talla
Kasashen da suka gabatar da tayin shiga tsakanin rikicin na Rashan da Ukraine sun hada da Zambia, Senegal, Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo, Uganda, Masar da Afrika ta Kudu.
Abin tambayar shine, ko wannan yunkuri zai yi tasiri?
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu