'Yan Najeriya na kokawa kan kawo karshen tallafin man fetur
Wallafawa ranar:
Kunna - 17:52
Bolo Ahmed Tinubu, wanda aka rantsar jiya litinin a matsayin shugaban Najeriya na 16, ya tabbatar da kawo karshen tallafin man fetur tare da sanar da shirin kafa hukumar kayyade farashin kayan abinci a kasar.
A jawabin da ya gabatar wajen bikin rantsar da shi, shugaba Tinubu, ya ce zai sake yi nazara a game da siyasar sauya takardar kudin kasar wato Naira, da yaki da ayyukan ta’addanci da kuma rage kaifin talauci a tsakanin ‘yan kasar.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin da Muhammad Salissou Hamissou ya gabatar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu