Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kanawa na cece-kuce kan rushe-rushen da sabuwar gwamnati ta fara

Wallafawa ranar:

Yanzu haka sabuwar gwamnatin jihar Kano a Najeriya ta kaddamar da aikin rusa shaguna, ofisoshi, gidaje da kuma otel-otel, wadanda ta ce tsohuwar gwamnatin Umar Ganduje ce ta sayar wa jama’a su ba a kan ka’ida ba. 

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf © Aminiya
Talla

A cewar sabon gwamna Kano Abba Kabir Yusuf, an yi wadannan gine-gine ne akan filaye mallakin gwamnatin jihar, yayin da su kuma jama’a ke cewa sun saya ne a kan ka’ida daga gwamnatin da ta gabata. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin da Muhammad Salissou Hamissou ya gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.