Ra'ayoyin jama'a kan nadin sabbin hafsoshin tsaron Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:57
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya nada sabbin shugabannin hukumomin tsaron kasar da suka hada da sojoji, ‘yan sanda, kwastam da dai sauransu.
Lura da cewa mafi yawa daga cikin mutanen da aka nada kan wadannan mukamai sanannu ne a Najeriya, me za ku ce a game da cancanta ko kuma rashin cancantarsu?
Wane nauyi ya rataya a wuyansu domin samar da tsaro a kasar wadda ta share tsawon shekaru tana da fama da ayyukan ta’addanci, garkuwa da mutane, fashi da makamai a kan ruwa da kuma kan tudu?
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu