Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'yoyin jama'a kan taron sauyin yanayi a Paris

Wallafawa ranar:

Yanzu haka shugabannin kasashen duniya sama da 50 da shugabannin hukumomin kasa da kasa daban-daban, da kungiyoyi masu zaman kansu, sun hallara a birnin Paris na Faransa, domin tattauna yau Alhamis da ake fara taron duniya don shimfida tsarin da zai bai wa kasashen damar samun tallafi da nufin tunkarar matsalar sauyin yanayi. 

Wasu daga cikin mahalarta taron sauyin yanayi a birnin Paris.
Wasu daga cikin mahalarta taron sauyin yanayi a birnin Paris. via REUTERS - POOL
Talla

 

Wannan taro na zuwa ne a daidai lokacin da kasashe da dama ke fama da zaizaiyar kasa, fari, ambaliya yayin da teku ke yi wa wasu birane barazana. 

Me ku ke fatan taron ya yi don tunkarar wadannan matsaloli? 

Me za ku ce a game da rawar da rawar da gwamnatocin kasashenku ke takawa domin tunkarar wannan kalubale? 

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Salissou Hamissou.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.