Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin jama'a kan rashin takarar shugaban Senegal a zaben badi

Wallafawa ranar:

Bayan share tsawon watanni ana zaman tankiya, daga karshe dai shugaban Senegal Macky Sall ya sanar da cewa ba zai tsaya takarar neman shugabancin kasar karo na uku a zaben da za a yi cikin watan fabarairun shekaru mai zuwa ba. 

Shugaban Senegal, Macky Sall
Shugaban Senegal, Macky Sall AP - Evgeny Biyatov
Talla

 

Shugaba Sall, ya ce ya yanke shawarar kin tsaya takarar ce duk da cewa Kundin Tsarin Mulki ya ba shi dama, sannan kuma akwai masoyansa da dama da ke fatan ganin ya tsaya a zaben mai zuwa. 

Shin me za ku ce a game da mataki da shugaban na Senegal na ya dauka? 

Shin anya ya yi hakan ne saboda nuna kishin kasa ko kuma saboda jajircewar masu adawa da tsayawarsa a zaben? 

Ku latsa alamar ssauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.