Tsaro: An sanya dokar hana fita a jihar Filaton Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:20
Mahukuntan jihar Filato da ke tarayyar Najeriya, sun sanar da sanya dokar takaita zirga-zirga ta sawon sa'o'i 24 a yankin karamar hukumar mangu, biyo bayan sabbin hare-haren da aka kai cikin karshen makon da ya gabata, wanda ya haddassa asarar rayukan fararen hula.
Wannan rikici ya haifar da firgici a zukatan mutanen yanki, inda tuni da dama suka fara tserewa domin neman mafaka a makwabtan jihohi.
Abin tambayar sshine, ko ta yaya za a kawo karshen rikicin kabilanci a jihar Filato da ke ci gaba da lakume rayukan jama'a?
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Ahmad Alhassan ya gabatar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu