Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu sauraro kan shirin Tinubu na farfado da tattalin arzikin Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan lokaci ya bai wa masu sauraro damar tattauna wa ne akan jawabin farko da Shugaban Najeriya Bola Tinubu yayi bayan share watanni a kan karagar mulki.

Yadda wasu mutane kan maida hankali wajen amfani da wayoyinsu don bayyana ra'ayoyi ko neman sanin halin da duniya ke ciki.
Yadda wasu mutane kan maida hankali wajen amfani da wayoyinsu don bayyana ra'ayoyi ko neman sanin halin da duniya ke ciki. © REUTERS/Kacper Pempel
Talla

Shugaban ya ce yanzu haka yana kokarin samar da hanyoyin rage wa jama’a radadin tsadar rayuwa, da suka hada da tallafa wa kamfanoni, karfafa wa manoma a da kuma da kuma fitar da ton dubu 200 na abinci daga rumbun tsimin gwamnati saboda sayar wa kan farashin mai rahusa.

Tinubu ya kara da cewa gwamnati za ta taimaka wa kamfanonin sufuri domin shigo da motocin daukar jama’a, tare da bitar tsarin biyan albashi ga ma’aikata nan ba da jimawa ba. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.