Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Halin da ake ciki a Libya bayan ambaliyar da ta kashe dubban mutane a kasar

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan rana ya bai wa masu sauraro musamman wadanda ke zauna a Libya, damar bayar da karin bayani kan halin da ake ciki dangane da ci gaba da gudanar da ayyukan ceto, yayin da kasashen duniya ke kan isar da kayayyakin agaji ga dubban mutanen da suka tagayyara sanadiyyar ambaliyar ruwa da ta afka wa wasu yankunan kasar Libya. 

Masu aikin ceto a kasar Libya
Masu aikin ceto a kasar Libya AFP - -
Talla

 

Shirin ya kuma nemi ji daga masu sauraro ko watakila iftila’in ambaliyar ruwan da ta auku a Libya zai iya kasancewa silar samar da hadin-akai a tsakanin bangarori da ke hamayya da juna a kasar. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.