Kan yadda kungiyar ta'addanci ta Ansaru ke zawarcin matasa a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 16:02
A daidai lokacin da hukumomin tsaro ke cewa suna kokarin kawar da ayyukan ta’addanci a Najeriya, wasu bayanai na cewa yanzu haka kungiyar nan mai suna Ansaru, na zawarcin matasa ne domin mara ma ta baya musamman a yankin Birnin Gwari da ke jihar Kaduna.
Abin tambayar shine, lura da girman wannan barazana, shin ko wadanne matakai suka kamata a dauka don hana matasa fadawa tarkon irin wadannan kungiyoyi?
La'akari da irin halin da jama’a ke rayuwa a irin wadannan yankuna, anya za su iya juya baya ga bukatar kungiyar ta Ansaru?
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu