Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Kan gargadin Kungiyar Oxfam game da dumamar yanayi
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:04
Kungiyar Agaji ta Oxfam ta bayyana damuwa a kan yadda manyan kamfanonin kasashen duniya suka sake kara yawan sinadaran hayakin da suke fitarwa wadanda ke gurbata muhalli, wanda kungiyar tace ya karu da kashi 16 daga shekarar 2019 zuwa yanzu.
Talla
Abin tambayar shine, wacce shawara ya kamata a bai wa kasashe masu arziki kan hanyoyi da za a bi wajen shawo kan wannan matsala da Dumamar Yanayi?
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin, tare da Usman Tunau.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu