Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan irin rawar da Turkiyya ke takawa a rikicin Gabas ta tsakiya

Wallafawa ranar:

Turkiya na ci gaba da taka muhimmiyar rawa wajen ganin an samu masalaha a rikice-rikicen da ke faruwa a  Gabas ta Tsakiya, tare da samarwa ‘yan gudun hijira mafaka a kasarta

Yadda al'ummar Turkiya suka gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Falasdinu.
Yadda al'ummar Turkiya suka gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Falasdinu. © Christoph Schmidt / AP
Talla

Zalika, duniya ta ga irin gagarumar rawa da ta taka wajen tsugunar da ‘yan gudun hijirar da ke tserewa daga Syria sakamakon yakin da ake yi a kasar, a yayin da a wannan karon ta kawo dauki ga wadanda suka jikkata a rikicin Gaza ta wajen samar musu wajen da za a kula da su a Masar da kuma kasarta. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.