Isa ga babban shafi
Wasanni

Ba za mu yi sakaci a wasanmu da Benin ba- Super Eagles

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne game da karawar da Najeriya za ta yi da Benin a wasan neman tikitin shiga Gasar Cin Kofin Afrika a Kamaru. Super Eagles ta ce, ba za ta yi sakacin da ta yi a wasanta da Saliyo ba. Kazalika Kaften din tawagar ta Najeriya Ahmed Musa ya mayar da martani kan masu cece-kuce game da matakin da kocin tawagar Gernot Rohr ya dauka na gayyato shi don buga wasan. Kuna iya latsa alamar sauti don jin cikakken shirin.

Tawagar Super Eagles ta Najeriya.
Tawagar Super Eagles ta Najeriya. JAVIER SORIANO / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.