Isa ga babban shafi
Wasanni

FIFA na shirin fasalin gasar kwallon kafar duniya duk bayan shekaru 2

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Usman Ibrahim Tunau yayi dubi ne dangane da matakin Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya FIFA, na kaddamar da wata kalandar kwallon kafa ta duniya mai tsawon wa’adin sama da shekara ta 2024, inda ta bayyana cewa sabuwar kalandar, ta kunshi shirin sake fasalin shirya gasar cin kofin kwallon kafa na duniya bayan shekaru bibbiyu.

Kofin gasar kwallon kafar duniya ta FIFA, an dauki hoton 7 ga watan Disambar 2020
Kofin gasar kwallon kafar duniya ta FIFA, an dauki hoton 7 ga watan Disambar 2020 Kurt SCHORRER FIFA/AFP/Archives
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.