Wasanni
Kasashen 4 na shirin fafata wasannin Semi Finals na gasar Euro 2020
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:16
Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya tattauna ne kan wasan neman cin kofin nahiyar Turai ta Euro 2020, wadda ta kai matakin kusa da na karshe wato Semi- Finals tsakanin kasashe 4, da suka hada da Ingila, Denmak, Spain da kuma Italiya.