Isa ga babban shafi
Wasanni

Sharhin masana kan wasannin karshe na gasar kofin Turai da na Amruka

Wallafawa ranar:

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya maida da hankali ne kan wasan karshe na gasar cin kofin nahiyar Turai da kuma nasarar tawagar Italiya kan Ingila, yayin da shirin ya tattauna kan burin Lionel Messi na lashe kofin Copa America na kasar sa Argentina.

Tawagar Italiya bayan dage kofin gasar cin kofin Turai ta EURO 2020.
Tawagar Italiya bayan dage kofin gasar cin kofin Turai ta EURO 2020. Pool via REUTERS - MICHAEL REGAN
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.