Isa ga babban shafi
Wasanni

Lionel Messi a kungiyar PSG ta kasar Faransa

Wallafawa ranar:

Kungiyar PSG ta sanar da cewar Lionel Messi ya sanya hannu a kwangilar shekaru biyu bayan barin  kungiyar Barcelona inda ya kwashe shekaru 21 yana mata wasa.PSG za ta dinga biyan sa Euro milyan 40,Abdoulaye Issa a cikin shirin  Duniyar wasanni ya duba alfanun zuwa Messi PSG da ma irin kalubalen dake gaban sa.

Lionel Messi yan lokuta bayan zuwan sa PSG a Paris
Lionel Messi yan lokuta bayan zuwan sa PSG a Paris STEPHANE DE SAKUTIN AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.