Isa ga babban shafi
Wasanni

Senegal ta lashe kofin gasar kwallon kafar kasashen Afrika

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da AbduRahman Gambo Ahmad ya tattauna akan nasarar da kasar Senegal ta samu wajen lashe kofin gasar kwallon kafa ta kasashen Afirka da Kamaru ta karbi bakunci.

'Yan wasan kasar Senegal yayin murnar lashe kofin gasar kwallon kafar kasashen Afirka na farko.
'Yan wasan kasar Senegal yayin murnar lashe kofin gasar kwallon kafar kasashen Afirka na farko. CHARLY TRIBALLEAU AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.