Isa ga babban shafi
Wasanni

Sharhi kan matakin FIFA da UEFA na dakatar da Rasha daga wasannin kasa-da-kasa

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan mako tare da Abdurrahman Gamabo Ahmad ya yi nazari ne kan matakin hukumomin kwallon kafar Duniya FIFA da UEFA na dakatar da Rasha daga harkokin wasannin kasa-da-kasa, saboda da mamayar da Rasha ta yi wa kasar Ukraine, yayin da abangare daya wasu kasashe sukace baza suyi wasa da kasar ta Rasha ba.

Shugaban Rasha Vladimir Putin.
Shugaban Rasha Vladimir Putin. AP - Alexei Druzhinin
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.