Isa ga babban shafi
Wasanni

Senegal ta lashe kofin Afrika na matasa 'yan kasa da shekaru 17

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar wasanni tare da Khamis Saleh a wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda tawagar Senegal ta 'yan kasa da shekaru 17 ta lashe kofin Afrika, a gasar ta aka kammala ranar asabar din da ta gabata.

Tawagar Senegal ta 'yan kasa da shekaru 17 da suka lashe kofin Afrika.
Tawagar Senegal ta 'yan kasa da shekaru 17 da suka lashe kofin Afrika. © Courtesy of CAF
Talla

Nasarar ta Senegal a gasar wadda kasashe 11 suka fafata da juna sabanin kasashe 12 da bisa al'ada suka saba karawa da juna sakamakon dakatar da Sudan ta Kudu wadda aka samu da laifin saba ka'ida bayan gabatar da 'yan wasa 5 wadanda shekarunsu ya haura 17.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.............

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.