Isa ga babban shafi
Wasanni

Shirin tunkarar gasar cin kofin Duniya ta Mata a Australia da New Zealand

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar wasanni tare da Khamis Saleh, a wannan makon ya mayar da hankali ne kan shirye-shiryen gasar lashe kofin duniya ta Mata da kasashen Australia da New Zealand za su karbi bakunci. 

Tuni dai shirye-shirye suka kankama don tunkarar gasar ta cin kofin duniya bangaren mata.
Tuni dai shirye-shirye suka kankama don tunkarar gasar ta cin kofin duniya bangaren mata. © AFP - WILLIAM WEST
Talla

Gasar lashe kofin duniya ta mata da hukumar kula da kwallon kafa ta duniya FIFA ke shiryawa, an faro tane a shekarar 1991, kuma tawagar kasashe 24 ta manyan ‘yan wasan kwallon kafar mata ke bugawa a wancan lokacin. 

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.............

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.