Wasanni
Kungiyoyin kwallon kafa na ci gaba da shirin tunkarar gasar Primiyar Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:58
Shirin duniyar wasanni na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda kungiyoyin kwallon kafa na arewacin Najeriya suka fara buga wasannin share fagen tunkarar gasar Primiyar kasar na bana.
Talla
Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare Khamis Saleh
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu