Wasanni
Yadda aka daina bai wa matasan 'yan wasan Najeriya dama a Super Eagles
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:58
Shirin a wannan mako ya mayar da hankali ne ga batun yadda ake korafin rashin amfani da ‘yan wasan gida a tawagar babbar kungiyar kwallon kafa ta Najeriya.
Talla
Sabanin a baya, da hukumar kwallon kafa ta Najeriyar, kan shirya wasanni na musamman domin fitar da 'yan wasan da za ta yi amfani da su wajen wakiltar kasar a manyan wasanni.
Kan wannan kalubale ne Khamis Saleh ya tattauna da masana a fannin kwallon kafa.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu