Isa ga babban shafi
Siyasa

Kungiyoyin Sa Ido Kan Harkar Zabe

Wallafawa ranar:

Lamarin sa ido kan harkokin zabe, lamari ne yake nufin wasu mutane ko kungiyoyimasu zaman kansu, da kuma basu da ruwa da tsaki, suke shigowa don ganin yaddaake gudanar da zabuka a wasu yankuna ko kasashen duniya. Daya daga cikin dalilan sa ido kan zabe dai shine don a tabbatar sun yi daidaida bukatun da ake da su, na ganin sun dace da yadda ake yi a ko’ina a fadinduniya. Wanna shine abin da za mu buba a cikin shirin nay au, wanda niNasiruddeen Muhammad zan gabatar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.