Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa akan zaben shugaban kasar Amurka
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Tattaunawa akan shirye-shiryen zaben shugaban kasar Amurka da za a gudanar a ranar Talata tsakanin Barack Obama na Democrat da Mitt Romney na Jam'iyar Republican.