Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayi: Zaben shugaban kasa a Algeria

Wallafawa ranar:

A yau Alhamis ‘yan kasar Algeria za su kada kuri’un su a zaben shugaban kasa, inda Shugaba mai ci Abdelaziz Bouteflika, ke kokarin ci gaba da zama a kan karagar mulki a wa’adi na hudu, zaben da ‘yan adawa ke kiran mutanen kasar su kauracewa.

Shugaban kasar Algeria, Abdoulaziz Bouteflika
Shugaban kasar Algeria, Abdoulaziz Bouteflika english.ahram.org.eg
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.