Isa ga babban shafi

An haramtawa jami'an sa kai zuwa wuraren zabe a Najeriya

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta haramtawa jami'an sa kai shiga wuraren da ake gudanar da zabe a jihar Adamawa, yayin da suke kokarin bada gudun mowa wajen dakile ayyukan tayar da kayar baya a Arewa maso Gabashin kasar.

Akwatin zabe
Akwatin zabe © dailytrust
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Ahmad Alhassan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.