Isa ga babban shafi
Girka

Yajin aikin gama-gari ya shafi Girka

Ma’aikata a kasar Girka, sun tsunduma cikin yajin aikin sa’oi 24, don ci gaba da adawa da matakin Gwamnati na tsuke bakin aljihu.Ana saran hana sauka da tashin jiragen sama, da sufurin jiragen kasa da ruwa, da kuma rufe makarantu da asibitoci.Kungiyar kwadagon kasar tana bukatar hada gangami domin tabbatarwa gwamnatin kasar matakinta yana nan ba zata canza ba.Wannan shi ne yajin aikin gama-gari na farko tun bayan da gwamnatin kasar ta halatta harajin gidaje da zabtare ma’aikata 30,000. 

Daliban makarantu a saman hanya a ci gaba da adawa da matakin gwamnati na tsuke bakin aljihu
Daliban makarantu a saman hanya a ci gaba da adawa da matakin gwamnati na tsuke bakin aljihu 照片来源:路透社REUTERS/John Kolesidis
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.