Isa ga babban shafi
Jamus

Jamus zata jagoranci taron hukumonin Kudade

Shugabar Gwamnatin Jamus, Angela Merkel, yau zata jagoranci wani taron shugabanin hukumomin kudade na duniya, da za su yi nazarin sauye sauyen da zasu bunkasa aiyukan hukumomin.Cikin masu halartar taron sun hada da shugabar Hukumar Bada lamuni ta duniya, Shugaban Bankin Duniya, Shugaban kungiyar kwadago ta Duniya, ministocin kudin kasashen Jamus da Fraansa, Wolfgang Schaeuble da Francois Baroin.Wanan taro na zuwa ne, a dai dai lokacin da shugaban Bankin kasashen Turai, Jean Claude Trichet, ya ke kawo karshen aikin sa na shekaru takwas. 

Kwamishinan Tattalin arzikin kasashen Turai  Olli Rehn a wani taron Majalisar Tattalin arzikin Turai da aka gudanar a Wroclaw
Kwamishinan Tattalin arzikin kasashen Turai Olli Rehn a wani taron Majalisar Tattalin arzikin Turai da aka gudanar a Wroclaw REUTERS/Kacper Pempel
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.