Rasha
Majalisar Rasha ta amince da dokar hukunta masu zanga-zanga
Majalisar Wakilan Rasha, da ake kira “Duma”, ta amince da dokar cin tarar wadanda suka shirya zanga zanga ba tare da izini ba, inda zasu biya kudin kasar Miliyan daya, wanda ya yi dai dai da Dala 32,100, yayin da kuma wadanda suka shiga zanga zangar zasu biya kudi Dala 9,000.
Wallafawa ranar:
Talla
Yan Majalisu 241 suka amince da dokar, wasu 147 suka ki. Yanzu za’a mika wa Majalisar Dattawan kasar don amincewa da dokar, kafin bai wa shugaban kasa ya sanya hannu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu