Isa ga babban shafi
EU-Amurka

Tarayyar Turai zata kulla alaka da kamfanonin jiragen Amurka

Kamfanin zirga zirgar jiragen saman kasar Amurka mai suna MR da kuma takwaransa na US Airways za su kulla alaka da kungiyar Tarayyar Turai domin kulla yarjejeniya wadda za ta ba su damar kasancewa kamfanin jiragen sama mafi girma a duniya.

Kamfanin jirgin Amurka na US Airways
Kamfanin jirgin Amurka na US Airways ©Reuters.
Talla

A karkashin wannan yarjejeniya, Kamfanonin na Amurka za su zuba kudade Dala Milyan dubu 10 ga kungiyar ta tarayyar Turai domin samun damar yin zirga-zirga a cikin kasashenta ba tare da wani kangi ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.