IMF-Euro
Akwai bukatar magance matsalar rashin aikin yi a Turai -IMF
Hukumar bayar da lamuni na Duniya, yace kasashen da ke amfani da kudin euro a Turai sun yi kokari wajen magance matsalar tattalin arzikin da ke addabarsu a shekarun baya, amma hukumar tace akwai bukatar kasashen su fito da wasu hanyoyin magance matsalar rashin aikin yi da kuma samar da ci gaba.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Rahoton ya fito ne daga Brussels a lokacin da shugaban hukumar Lamuni ta Duniya Christine Lagarde ke ganawa da Ministocin kasashen Turai game da sabon tallafin da zasu ba kasar Girka.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu