Isa ga babban shafi
Ukraine

Ukraine ta samu tallafi daga IMF

Asusun bayar da lamuni na duniya IMF ya tallafawa kasar Ukraine da taimakon kudi dalar Amirka Biliyan 17, a yayin da Dakarun Sojin kasar ke tunkarar ‘Yan tawaye masu kishin Rasha. Shugabar Asusun Lamuni Christine Lagarde, tace ya zama wajibi su tallafawa kasar Ukraine saboda makomar tattalin arzikin kasar.

Christiane Lagarde shugabar Asusun Lamuni ta duniya
Christiane Lagarde shugabar Asusun Lamuni ta duniya REUTERS/Kevin Lamarque
Talla

Kudaden na daga cikin rance ne daga Bankin Duniya da kungiyar kasashen Turai suka amince.

Wannan kuma na zuwa a daidai lokacin da Rasha ke barazanar janye Gas din ta take shigarwa zuwa Ukraine.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.