Isa ga babban shafi
Faransa-EU-Turkiya

An kama wata yar kasar Faransa da laifin sayarwa bakin haure da kayan ruwa

Francoise Olcay Jami’ar diflomaisyar Faransa a Turkiya ta sauka daga mukamin ta bayan an same ta laifin sayar da takalma da rigar hana mutane nitsewa a ruwa ga bakin dake neman tsallakawa Turai ta mashigin ruwan Mediterranean.

Bakin haure a gabar ruwan Turai
Bakin haure a gabar ruwan Turai REUTERS/Dimitris Michalakis
Talla

An dakatar da matar mai suna Francoise Olcay daga aiki ranar juma’a, bayan talabijin ya nuna ta na sayar da takalman da rigunan a mashigin ruwan Bodrum dake Turkiya.
Mai Magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Faransa, Romain Nadal, yace jami’ar ta mika takardar murabus ga babban jami’in diflomasiyar kasar dake Instanbul.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.