Isa ga babban shafi
Britaniya-Syria

‘Yan Britaniya na gangami kan bakin haure

Dubun-dubatan ‘yan Britaniya na gudanar da gangami a birnin London kan ‘yan gudun hijiran Syria, inda bukatarsu shine gwamnatin Britaniya ta taimakawa ‘yan gudun hijira Syria da ke neman mafaka.

Friminstan Britaniya David Cameron
Friminstan Britaniya David Cameron REUTERS/Phil Noble
Talla

Masu gangamin dai sun yi cuncurodo musamman a ofishin Friministan David Cameron inda suke ambatar Britaniya ta bude kofarta domin karban ‘yan gudun hijiran Syria

A cewar da ya daga cikin masu gangami Dusan Petkovic matakin ta gwamantin Britaniya ta dauka kan ‘yan gudun hijira bai da ce ba.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.