Bakonmu a Yau
Dakta Sani Yahya Janjuna kan tsarin mulkin Donald Trump
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:38
Kasashen duniya da masana harkokin zamantakewa na ci gaba da tofa albarkacin baki kan salon mulkin shugaba Donald Trump na Amurka musamman kan dokar hana musulmi da baki ‘yan gudun hijra shiga kasar, Dakta Sani Yahya Janjuna ya mana tsokaci.