Isa ga babban shafi
Kekuna-Netherlands

Kekuna Sunfi Mutane Yawa A Netherlands

Saboda nasarorin da hawa kekuna ke baiwa kasar Netherlands sun sa yawan kekuna a kasar sunfi yawan jamaa.Shugaban Hukumar wasannin tseren keke na kasar Hugo Van der Steenhoven ne ya fadi haka.A yanzu haka dai mafi yawan mutan kasar sunfi bukatar amfani da keke wajen zirga-zirgan su na yau da kullum. 

Wasu 'yan tseren keke lokacin tsere a Paris
Wasu 'yan tseren keke lokacin tsere a Paris rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.