Isa ga babban shafi
Wasanni

Muhimmacin Motsa Jiki

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya diba muhimmacin Motsa jiki ga Lafiyar Dan Adam tare tattaunawa da masana dangane da hanyoyin da mutum zai bi domin motsa jikinsa. Shirin kuma ya kai ziyara gidajen Mosta jiki a Tarayyar Najeriya inda  ya ci karo da wasu mata dake motsa jikinsu domin neman Rage kiba.

Haile Gebrselassie a gaba a gasar Marathon da aka gudanar a birni New York
Haile Gebrselassie a gaba a gasar Marathon da aka gudanar a birni New York Reuters/Ray Stubblebine
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.