Isa ga babban shafi
Bundesliga

Dortmund ta samu galabar Bayern Munich

A bundesliga ta kasar Jamus, babbar wasa da aka gudanar tsakanin kungiyoyi masu hammayya da juna, Borussia Dortmund ta samu galabar Bayern Munich ci 1-0. Nasarar da taba Dortmund ci gaba da jagorancin tabur da maki shida.

Dan wasan Bayern Munich's Luiz Gustavo kwance a filin wasa bayan sun sha kashi hannun Dorthmound
Dan wasan Bayern Munich's Luiz Gustavo kwance a filin wasa bayan sun sha kashi hannun Dorthmound REUTERS/Wolfgang Rattay
Talla

Dortmund dai tana neman lashe kofin Bundesliga ne sau biyu a jere.

Kuma wasanni hudu ne yanzu suka rage a tantance zakara, sai dai Bayern tana da manyan wasanni a gabanta domin zata kara da Mainz, kafin ta kara da Bremen sannan ta fafata da Stuttgart kafin ta kece raini da Cologne.

Sai dai kocin Dothmound yace har yanzu akwai sauran aiki a gabansu.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.