Isa ga babban shafi
Tennis

French Open: Kvitova zata kara da Sharapova a zagayen kusa da karshe

Petra Kvitova da ke rike da kofin Wimbledon ta tsallake zuwa zagayen kusa da karshe bayan ta doke Yaroslava Shvedova ‘Yar kasar Kazakhstan ‘Yar wasan da ta doke Li Na ta China da ta lashe kofin Roland Garros a bara.

Maria Sharapova 'Yar wasan Tennis ta kasar Rasha
Maria Sharapova 'Yar wasan Tennis ta kasar Rasha REUTERS/Regis Duvignau
Talla

Maria Sharapova ma ta tsallake bayan ta doke Kaia Kanepi. Yanzu kuma Maria Sharapova ce zata kara da Petra Kvitova a zagayen kusa da karshe domin neman buga wasan karshe a ranar Assabar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.