Tennis
Federer da Djokovic sun tsallake zagaye na uku a Wimbledon
Roger Federer wanda ya lashe gasar Wimbledon sau Shida ya tsallake zagaye na uku tare da shi da Novak Djokovic mai rike da kofin gasar. Sai dai a bangaren mata ‘Yan wasan ba su sha da dadi ba.
Wallafawa ranar:
Talla
Federer dai ya doke Fabio Fognini ne dan kasar Italia. Djokovic kuma ya lallasa dan kasar Amurka Ryan Harrison.
A bangaren mata kuma duk da cewa Maria sharapova ta tsallake zagaye na biyu, amma Samantha Stosur da Caroline Wozniacki sun fice gasar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu