Isa ga babban shafi
Spain

Babu wata adawa tsakanina da Ronaldo, inji Messi

Dan wasan kwallon kafar kasar Argentina, Lionel Messi ya ce babu wata adawa tsakanin sa da dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo.A cewar Messi, kafafen yada labarai ne ke nuna cewa akwai adawa tsakaninsa da Ronaldo, alhalin ko cacar baki bai taba hada suba kamar yadda jaridar Daily Ole ta rawaito.  

Lionel Messi
Lionel Messi REUTERS/Albert Gea
Talla

Messi ya kara bayyana cewa, a yayin da za a buga wani wasan sada zumunci tsakanin Argentina da Jamus Ronaldo kwararren dan wasa.
 

Da aka tambayeshi way a fi cancanta ya ci kambun Ballon d’Or, Messi ya ce ya zabi dan wasa Xavi Hernandez da Andres Iniesta saboda takarawar da su ka yin a rike kofin zakarun nahiyar Turai tare da kofin duniya.

Messi ya taba lashe kambun a shekaru uku da su ka gabata inda ya ci kwallaye 50, wanda ne hudu fiye da na Ronaldo.

Sai dai club din ta Barcelona a na biyu ta kare a kakar wasannin da ya gabata a bayan Real Madrid.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.