Isa ga babban shafi
Tennis

Djokovic ya lashe kofin gasar ATP ta Duniya

Novak Djokovic ya lashe kofin gasar ATP ta Duniya bayan ya doke abokin karawar shi Roger Federer a wasan karshe da aka gudanar a birnin London. Djokovic shi ne na daya a duniya a fagen Tennis kuma wannan ne karo na biyu da dan wasan ke lashe kofin gasar.

Dan kasar Serbia Novak Djokovic Zakaran wasan Tennis na Duniya
Dan kasar Serbia Novak Djokovic Zakaran wasan Tennis na Duniya REUTERS/Suzanne Plunkett
Talla

Mahaifin Djovc dai yanzu haka yana kwance a gadon asibiti baya da lafiya amma duk da haka a bana Djokovic ya lashe kofuna Biyar kafin kammala kakae wasan bana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.