Isa ga babban shafi
Kwallon kafa

Jan Kirchhoff ya sanya hannu a kwantaragin bugawa Bayern

Shahrarren dan kwallon kafar nan dan asalin kasar Jamus mai suna Jan Kirchhoff, ya sanya hannun kan wani sabon ßkwantaragi domin bugawa kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich wato daya daga cikin manyan kungoyoyi da ke kasar Jamus har na tsawon shekaru uku a nan gaba, wato dai har zuwa ranar 30 ga watan yunin shekara ta 2016.

Le Bayern Munich est aussi en difficulté en Bundesliga.
Le Bayern Munich est aussi en difficulté en Bundesliga. Reuters
Talla

Shi dai Kirchhoff dan kimanin shekaru 22 a duniya, yana da tsawon mita daya da digo 95, an kuma haife shi ne a garin Frankfort a kasar ta Jamus, kafin nan kuma a can baya ya taba bugawa kungiyar Eintracht kafin ya wuce zuwa Mayence wadanda ke bugawa a matakin Bundasliga a kasar ta Jamus.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.