Isa ga babban shafi
Wasan Tennis

An fara Australian Open, yayin da Djokovic ke shirin lashe gasar a karo na uku

Yau Litinin aka fara gasar Australian Open a fagen Tennis, yayin da ake sa ran Novak Djokovic da kasar Serbia, wanda kuma shine gwarzon wasan Tennis na farko a duniya, zai sake lashe gasar a karo na uku.

Novak Djokovic
Novak Djokovic REUTERS/Suzanne Plunkett
Talla

Sai dai ‘Yan wasan da ake ganin zasu iya zama kalubale ga wannan buri nasa sune Roger Federer, dan kasar Switzerland, har ila yau gwarzo na biyu a gasar Tennis, da kuma Andy Murray, dan kasar Ingila kuma na uku a duniya.

Koda yake Rafael Nadal, dan kasar Spain, kuma wanda shine na hudu a duniya bazai samu zuwa gasar ba saboda fama da jinya da yake yi, ana ganin wannan dama ce da David Ferrer, zai samu yam aye gurbin Nadal, yayin da yake jeri na biyar a duniya,
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.