Isa ga babban shafi
Tseren Keke

Armstrong ya amsa yana kwankwadar kwayu

Tsohon fitacce dan gudun tseren keke Lance Armstrong ya amsa cewar yana kwankwadar kwayu a shekarun da ya kwashe yana lashe kofin Tour De France, kamar yadda ya shaidawa Oprah Winfrey.

Lance Armstrong Tsohon zakaran tseren keke
Lance Armstrong Tsohon zakaran tseren keke REUTERS/Anthony Bolante/arquivo
Talla

An dai kwashe lokaci Armstong yana musanta zargin da ake ma shi wanda har yasa aka kwace kofuna bakwai da ya lashe a Tour De France.

Wannan ne dai karon farko da Armstrong ya amince wata kafar yada labarai ta zanta da shi. Kuma amincewa da zargin zai sa dan wasan ya sake fuskantar shari’a musamman daga kamfanonin da ke daukar nauyin shi irinsu Nike.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.