CAN 2013
‘Yan wasan Eagles na Mali
Kasar Mali tana cikin kasashen da za su haska a gasar cin kofin Afrika duk da gwabza yakin da ake yi a cikin kasar. Sau Bakwai ne ake damawa da ‘Yan wasan Eagles na Mali a gasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Mali ita ce kasa ta Uku a Afrika amma kasa ta 25 a duniya.
Seydou Keita tsohon dan wasan Barcelona shi ne zai jagoranci tawagar Eagles na Mali da suka hada da Modibo Maiga da Mahamadou N'Diaye da Mamadou Samassa da Abdou Traore
A bana an hada Mali wasa rukuni daya da Ghana da Nijar da kuma Jamhuriiyar Congo a zagayen farko.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu